Abincin Hausawa (Hausa Recipe) logo Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

by AdamsDUT

🗂️ Food & Drink

🆓 free

4.9/5 ( 310+ reviews)
Android application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) screenshort

Features Abincin Hausawa (Hausa Recipe)

Wannan application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dasu, da addadin yanda zaki zuba, a takaice dai zan iya cewa wannan application na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban.
Application din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (english) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa.
yi downloading din wannan application domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) sune kamar haka:DANWAKEKUNUN GYDAKUNUN AYAKUNUN TSAMIYAALALAKOSAI TUN MASATUWON SEMOVITAZOBORODOTUWON SHINKAFAJOLLOF RICEKILISHIadamsdutDon Allah in kinji dadin wannnan application a taimaka ayi rating nasa five star domin yayi sama domin wadan da ke son koyan abincin ahusawa in sunyi searching su same shi cikin sauki.za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar,sheikh albani zaria,sheikh ali isah fantami,sheikh ahmad sulaiman etc.Dan takaicecen tarihin hausawa.Alummar Hausa dai, alummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar.
Alummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a aladance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu.
A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane.
Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300s, saadda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani.
A farko-farkon shekaru na 1900s, a saadda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya,yan mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya.
Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.Ginshikokin aladun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran alummar dake kewayenta.Daura Kasace wacce a kasani mai dadewa da tarihi a kasar hausawa.Sanaar noma ita ce babbar sanaar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sanaar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sanaoin kamar su shaanin jima watau harkar fatu, rini, saa da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sanaoin Hausawa.
Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a shaanin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa aladar cudeni-in cudeka.
Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jamaa da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka.
Bugu da kari, akwai cincirindon alummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar alummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji.
Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa yan mulkin mallaka na birtaniya.
Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.

Secure & Private

Your data is protected with industry-leading security protocols.

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Personalization

Customize the app to match your preferences and workflow.

Screenshots

See the Abincin Hausawa (Hausa Recipe) in Action

Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Screen 1
Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Screen 2
Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Screen 3
Abincin Hausawa (Hausa Recipe) Screen 4

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above